Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 6 views
Shirin na dauke da ci gaban kissar Ashabul Kahfi, inda a yau zamu ji tasirin tashin Ashabul Kahfi ga al'ummar wancan zamani da kuma mutanen da suak biyo bayan su.

Add Comments