Afirka A Yau

Hausa Radio 11 views
Shirin na yau ya maida hankali ne kan batun da yafi daukan hankali a Najeriya a wannan mako da muke ciki na bayyana sha'awar tsaya takaran shugaban kasa da Cif Bola Ahmad Tinubu yayi a zaben 2023 mai zuwa a karkashin jam'iyyar APC.

Add Comments