Afirka A Yau

Hausa Radio 11 views
Shirin na yau ya yada zango ne a jahar Damagaran dake Jamhoriyar Nijar inda majalisar shawara ta jihar ta gudanar da zama domin tattaunawa kan wasu mahimman batutuwa da suka shafi ci gaban jahar.

Add Comments