Mu Koma Noma

Hausa Radio 3 views
Shiri ne dake maida hankali kan batutuwa da suka shafi noma da kiwo.Inda a yau zamuyi dubi kan wani shirin gaggawa da bankin raya Afirka (ADB) ya fito da shi domin fuskantar kalubalen karancin abinci da duniya ke fuskanta.

Add Comments