Mu Leka Iran

Hausa Radio 11 views
Shirin ya tattauna ne da wani dalibi dan asalin Najeriya mai karantar ilimin likitanci a jami'ar Tehran ta koyar da ilimin likitanci dake a Tehran babbar birnin jamhoriyar musulunci ta Iran.

Add Comments