Shirin yau na dauke da ci kaban bayanai ne da Allamah Hafeez Saeed daga birnin Kano a Tarayyar Najeriya ya faro a satuttukan da suka gabata game da tarbiyar iyali. A yau malam zai tashi ne kan samar da yanayi mai kyau ga yara domin tarbiyar su.
http://hausatv.com/radio/index
018.