Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 5 views
Shirin yau 10/01/2021, ya yi tsokaci ne kan halin da kasar Amurka ta tsinci kanta a ciki na hatsaniyar siyasa da kuma yadda shugaban ta mai barin gado Donald Trump, yayi mummunar 'karshe a siyasance a wannan kasa. 018.

Add Comments