Amsoshin Fikihu

Hausa Radio 10 views
Shirin yau malam ya amsa tambaya ce da ta fito daga mai sauraren mu wanda ke tambaya game da inganci ko rashin ingancin banbanta farashin kaya tsakanin mai siyayya da ke da kudin sa a hannu da kuma mai amsar bashi. 018.

Add Comments