Shirin yau ya maida hankali ne kan danbarwar dake faruwa a kasar Amurka inda majalisar wakilan kasar ta amince da tsige shugaban kasar Donald Trump bisa tuhumar da laifin tunzura magoya bayan sa wajen tada bore a zauren majalisar dokokin kasar a makon da ya gabata.
018.