Amsoshin Fikihu

Hausa Radio 4 views
Shirin yau ya amsa tambayar hukuncin laifi da wani ya aikata lokacin da shari'a bai hau kansa ba amma kuma an nadi wannan laifi a bidiyo ana iya ganin shi har yanzu. 018.

Add Comments