Amsoshin Tarbiyyah

Hausa Radio 6 views
Tambayar mu ta yau tafito ne daga Muhammad Ali Zariya inda yake tambaya kamar haka:" Menene mahangar malaman Tarbiya dangane da Matasa yan shekara 10-20 wadanda suke Nuna taurin kai ga Iyayansu da malamansu wani lokaci?". http://hausatv.com/radio/index 031.

Add Comments