Duniyarmu A yau

Hausa Radio 18 views
Shirin na yau ya Tattauna Batun barin Donald Trump karagar Mulki batare da samun damar kai hari kasar Iran ba, lamarin daya bakanta Zuciyar Benjamin Netanyahu da Muhammad Bin Salman. http://hausatv.com/radio/index 031.

Add Comments