Mu leka Iran

Hausa Radio 13 views
Yau shirin namu ya yada zango a Lardin Loristan dake yammacin Kasar Iran a Wani waje da Ake Kira ( ALjannar dabi'a) wajen da yake dauke da yanayin kyawun dabi'a na iska da ruwa madaidaici. http://hausatv.com/radio/index 031.

Add Comments