Duniyarmu A yau

Hausa Radio 10 views
Shirin namu na yau zai tattauna Batun Gangami da aka gudanar na kasa da kasa a bangarori dadama na duniya don nuna goyon bayan Al'ummar Yamen, a Matsayin ranar duniya ta nuna goyan bayan Al'ummar ta Yamen. http://hausatv.com/radio/index 031.

Add Comments