Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 13 views
Shirin yau yayi dubi ne kan cika shekaru 10 da fara zanzangar da ya kawo karshen gwamnatin shugaba Mu'ammar Gaddafi na kasar Libiya bisa jagorancin kasashen yammacin turai wanda ya kai ga jefa kasar cikin yakin basasa. 018.

Add Comments