Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 5 views
Shirin yau yayi dubi ne kan matsayar sabuwar gwamnatin Amurka dangane da batun komawa yarjejeniyar nukiliyar da kasashe masu karfin fada aji suka kulla da kasar Iran a shekarar 2015. 018.

Add Comments