Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 4 views
Shirin yau yayi dubi ne kan wa'adin da kasar Iran ta bayar ga hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA game da dakatar da bada hadin kai da kasar Iran din takeyi ga hukumar dangane da wasu aikace - aikace da take gudanarwa a wasu cibiyoyin nukiliya na kasar. 018.

Add Comments