Afirka A Yau

Hausa Radio 3 views
Shirin yau yayi dubi ne kan ci gaba da sace yara 'yan makaranta da 'yan bindiga ke ci gaba da yi a Najeriya. Shirin ya tattauna da Dr. Kabiru Adamu, masanin harkokin tsaro dake tarayyar Najeriya. 018.

Add Comments