Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 15 views
Shirin yau yayi dubi ne game da tattaunawa da ta gudana tsakanin kasar Iran da sauran kasashe da suka rattaba hannu a yarjejeniyar nukiliya ta shekarar 2015 wanda ya gudana a birnin Vienna na kasar Austria. 018.

Add Comments