Afirka A Yau

Hausa Radio 2 views
Shirin yayi dubi ne game da taron da shugabannin yankin kudancin Afirka suka gudanar game da yanda zaa shawo kan hare-haren kungiyoyi masu ikirarin jahadi a kasar Mozambique da kuma tasirin hakan ga yankin. 018.

Add Comments