Amsoshin Fikhu

Hausa Radio 16 views
Shirin yau ya amsa tambayar mai sauraro da ke cewa: Mene ne hakikanin dalilin da yasa a cikin kiran sallah na 'yan shi’ah mabiya mazhabar Ahlul Bait suke kara wani abu wanda Ahlus-sunna su ba sa fada? Suna cewa Ash-hadu anna Aliyan waliyullah, ko mene ne dalilinsu na yin hakan? 031.

Add Comments