Kissoshin Rayuwa

Hausa Radio 5 views
Shirin na daule da ci gaban kissar Annabi Musa (AS) ne inda zai ci gaba daga inda aka tsaya a jiya a wurin ganawar Ubangiji Subhanahu wa Taala da annabi Musa (as), a kwari mai tsarki na "Duwa". 018.

Add Comments