Afirka A Yau

Hausa Radio 3 views
Shirin yau ya yada zango ne a kasar Libiya domin jin halin da yan Afirka dake ayyuka a kasar suke ciki tun bayan samamen da jami'an tsaron kasar sukayi kan bakin haure a kasar. HausaTVApp 📲: http://appery.ir/m/HausaTV Social 💎 : https://zil.ink/hausatv

Add Comments