Hikayar Kyakkyawar Rayuwa

HausaTV1 2 views
Shirin na dauke da hikayar wata yarinya matsahiya mai suna Fatima Hammami dake garin Kashan a kasar Iran, wacce duk da nakasa da take da shi tn yarinta ta sami nasarori da dama a fannonin fasaha maban-banta.

Add Comments