Dalilin Da Ya Sa Turawa Suka Goge Afirka Daga Tarihi - Robin Walker.

HausaTV1 4 views
A cIkin wannan shirin masani Robin Walker yayi bayani game da dalilai wadanda suka sanya turawa suka goge Afirka a tarihi wanda suka hada da launin fata, nuna girman kai dss.

Add Comments